Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana aniyarsa ta karawa sojojin kasar wa'adin da ya dibar musu na murkushe kungiyar Boko Haram.
A kwanakin baya ne dai shugaban ya bai wa sojojin umarnin kawar da kungiyar kafin karshen watan Disambar da muke ciki.
Sai dai a wani taron manyan jami'an rundunar sojin kasar da aka yi a birnin Dutse na jihar Jigawa, Babban Hafsan tsaron Najeriya, Janar Abayomi Gabriel Olonishakin, wanda ya karanta jawabin Shugaba Buhari, ya ambato shi yana cewa a shirye gwamnatinsa take ta kara wa sojojin wa'adi idan suka bukaci hakan.
Monday, 7 December 2015
Za a karawa sojoji wa'adin murkushe Boko Haram

Tags
Artikel Terkait
- Shugaba Bashar Al-assad ya kira matakin da Burtaniya ta dauka na kai hare-hare ta sama ci
- Ministar harkokin mata, Hajiya Aishatu Isma'ila ta soma yi wa tsohon mataimakin shugaban
- Majalisar Dinkin Duniya ta ce ta bankado karin lalatar da dakarun Turai suka yi da yara a
- Jarumin fina finan nan Hausa Adam A Zango ya ce lafiyarsa kalau sabanin jita-jitar da ake
- DAGA AUWAL M KURAKasa da awanni ashirin da hudu al-ummar Rohingya kusan Dubu Talatin da b
- Shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe ya sake yin wata kwaba, inda ya karanta wani jawab
Newsletter
Berlangganan artikel terbaru dari blog ini langsung via email
Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai
Subscribe to:
Post Comments (Atom)